Jollop couscous wit spinach

Nusaiba Musah
Nusaiba Musah @cook_13839954
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

3 servings

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ina zuba oil dina tukunya idan yy safi sai in zuba kayan miyan da nayi grinding

  2. 2

    Sai in zuba spices dina da fish dina da na soya na gyara

  3. 3

    Idan ya soyu sai in zuba ruwa daidai yanda bazai yawa ba ba zai kadan ba

  4. 4

    Sai in zuba maggi da salt

  5. 5

    Idan ya tafasa sai in zuba couscous dina

  6. 6

    Idan ya kusa nusa sai in zuba chopped onion dina da spinach dina da na gyara na wanke

  7. 7

    Sai in rage wutan in barshi like 5min sai in sauke.done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Musah
Nusaiba Musah @cook_13839954
on
Kano
am a,married women and I have 1 doughter
Read more

Comments

Similar Recipes