Danwake(son of beans)

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

Can use flour to make danwake,but my is special,I use flour and grinded bean

Danwake(son of beans)

Can use flour to make danwake,but my is special,I use flour and grinded bean

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 cupflour
  2. 1 cupgrinded bean
  3. Salt
  4. 1seasoning cub
  5. Potash
  6. Kuka

Cooking Instructions

  1. 1

    Bayan kin nika wake,ki tankade,sai ki had a dukan ingredients din wuri daya,kiyi amfani da ruwan kankarki da kika jika sai ki kwaba

  2. 2

    Ki kwaba da kyau kina mulkawa har yayi laushi

  3. 3

    Kidinga diba kamar haka kina sakawa cikin ruwan zafi

  4. 4

    Idan kingana kibarshi yayi tadahu,bayan ya dahu ki tsame,ki saka cabbage, tumatur,mai magi yaji kiji.

  5. 5
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Comments

Maryam Ahmad
Maryam Ahmad @cook_14278654
Danwake yanada dadi kacishi dayaji da albasa.#sokotostate

Similar Recipes