Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kaza
  2. Mai
  3. Maggi
  4. Spices
  5. Gishiri
  6. Jawa
  7. Tafarnuwa
  8. Yaji

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dafa kazarki da gishiri, maggi, kayan qamshi.

  2. 2

    Inta dahu saiki cire qashin ko ki daka naman ko ki tuqeshi a tukunya.

  3. 3

    Ki dora manki wadatacce kisa jawa (colour) kadan a man ki zuba naman kita soyashi har saikinga manki na kumfa.

  4. 4

    Ki juyeshi a kwando ya tsane tsawon kwana 2.

  5. 5

    Ki juyashi ki zuba yaji ki juya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
on

Comments

Similar Recipes