Share

Ingredients

  1. Shinkafan tuwo
  2. Ruwa
  3. Alayyahu
  4. Albasa me ganye
  5. Tumatir
  6. Tattasai
  7. Attaruhu
  8. Spices
  9. Seasonings
  10. Mangyada
  11. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara shinkafa ki bushe ki wanke ta tas ki jika tun safe

  2. 2

    Da yamma ki dora ruwa a tukunya ki wanke shinkafa ki xuba kisa mata ruwa.yadda zataji ki rufa

  3. 3

    Idan yafara tafasa sai ki rage wuta ki barta tayi tayi har ruwan ya kare sauran kadan.sai ki tuka tuwonki ya tuka sai ki rufe.shi rub ki barshi ya kara turara..bayan 10 minutes sai ki sake tukawa ki kwashe ki kukkula a lefa

  4. 4

    Ki markada kayan miyan ki amma kar suyi laushi

  5. 5

    Ki zuba mangyada kisa albasa da yawa ki soya idan tagara.brown sai ki zuba kayan miyan ki soya miyar idan ta soyu sai ki zuba seasonings da spices.dinki sannan alabasa me ganye

  6. 6

    Idan yayi sai ki zuba alayyahun ki ki rage wuta

  7. 7

    Ki bashi 5 minutes yayi shikenan.sai serving

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes