Tuwon shinkafa

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#tuwoshinkafarecipecontest Tuwon shinkafa is my best food ever especially with MIYAR WAKE my mother in law love it very much and even my family😍😍😍

Tuwon shinkafa

#tuwoshinkafarecipecontest Tuwon shinkafa is my best food ever especially with MIYAR WAKE my mother in law love it very much and even my family😍😍😍

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Farar shinkafa
  2. Ruwa
  3. Flour (optional)
  4. Leda fara tasa tuwon
  5. Muciya(ta tuka tuwon)

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafa tass ki zuba ruwa tayi awa daya ko biyu.

  2. 2

    Saeki dora ruwa da yawa hka y wuce wanda zae dafa miki shinkafar ki barshi y tafasa.

  3. 3

    Idan y tafasa saeki dibi wani ruwan a jug,ki zuba shinkafar da kika jika ki rufe.

  4. 4

    Idan tna bukatar ruwan saeki kara kadan idan kuma ta dahu tayi laushi sosae saeki saka muciya ki tuka sosae,idan ruwan yayi yawa saeki saka flour ki daure.

  5. 5

    Sannan ki rufe 4 10min or 15min y turarah amma @low heat sannan ki sauke ki kara tukawa kisa a leda ki kulle.

  6. 6

    Our tuwon shinkafa is ready I enjoyed mine with delicious MIYAR WAKE 😋😋😍.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Comments

Similar Recipes