Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Spinach
  2. 1 cupgroundnut
  3. 4maggi cubs
  4. 1 tspsalt
  5. 1/2 cuppalm oil
  6. 8tarugu da tattasai
  7. Meat optional

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tafasa namanki sai ki hada kayan miyarki,da komai lokaci daya ki barshi yayi ta dahuwa

  2. 2

    Ki daka gyeda bayan ya daku sai ki sa albasa ki daka tare

  3. 3

    Zaki ya kama da kyau

  4. 4

    Sai ki zuba amiyar kiyi ta dahuwa. Sannan sai ki sa alayyahu ya sulala

  5. 5

    Enjoy with any kind of tuwo

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Comments

Maryam Ahmad
Maryam Ahmad @cook_14278654
Tayi kyau hajiya xatayi ddn ci da tuwon rice.#sokotostate

Similar Recipes