Eggs in Eggs

ZUM's Kitchen
ZUM's Kitchen @zeeumarjg
Kano

Its simple nd yummy

Eggs in Eggs

Its simple nd yummy

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Eggs
  2. Oil for deep frying
  3. Flour
  4. Maggi
  5. Onion
  6. Attaruhu

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu eggs dinki dai dai yadda kk bukata ki ware Wanda zaki dafa saiki ajjiye dayan a gefe snn ki wanke shi ki zuba a pot ki zuba ruwa da gishiri sai ki Dora akan wuta ya dahu.

  2. 2

    After eggs dinki sun dahu saiki sauke ki zuba su a ruwan sanyi kidan barshi mintina ya huce snn sai ki babbare eggs dinki ki ajjiye a gefe.

  3. 3

    Sai ki kawo fulawarki a Dan bowl ki dinga dauko bararren kwanki kina sawa acikin flour ki jujjuya yadda duk jikinshi sai manne da flour din hk har ki gama dasu gaba daya.

  4. 4

    Ki samu wani bowl din ki kawo ragowar eggs dinki da baki dafaba ki faffasa su kisa maggi,gishiri albassad attaruhu ki kada.

  5. 5

    Then ki Dora oil dinki a wuta yayi zafi snn sai ki dinga dauko egg dinki da kk juya a flour kina sawa a kwanki da kika fasa ki juya sai ki same kisa a manki after ya soyu saiki kwshe kisa a colander man jiki ya tsane.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZUM's Kitchen
ZUM's Kitchen @zeeumarjg
on
Kano
I like to cook different types of dishes
Read more

Comments (2)

Yakasai Khadeeja
Yakasai Khadeeja @cook_14539203
Flour a garin ta zaa saka egg din kou zaa kwaba da ruwa

Similar Recipes