Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Dankalin turawa,mai, kwai,attaruhu da albasa da kayan dandano

Cooking Instructions

  1. 1

    Za a feraye dankali a wanke shi asa mishi gishiri asoya atsane shi a jiye shi.

  2. 2

    Source din kuma za a jajjaga attaruhu da albasa a zuba frying pan da dan mai a sa tafarnuwa da kayan dandano idan sun dan soyu sai afasa kwai azuba amma za arage wuta shknan idan an bude kwan yayi shikenan.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

NanaSadeeq
NanaSadeeq @cook_14143659
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes