Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki zuba butter dinki a flour ki murje shi sosai,sai ki sa kwai,baking powder,salt,sugar da ruwa ki kwaba,kar yayi ruwa sai ki rufe yayi kamar minti biyar

  2. 2

    Zaki yanka dankalin cubes ki dafa da curry da gashiri sai sauke ki sa mai kadan a tukunya ki zuba attarigu da spices maggi da curry kisa ruwa kadan

  3. 3

    Sai ki zuba naman ki kina motsawa in ruwan bai isa ba ki qara har ya dahu saii ki zuba dankalinki sa albasa ki juya minti biyu ki sauke

  4. 4

    Sai ki dauko dough dinki ki rarraba,ki samu babban chopping board ko wani wuri ki murza shi ya bude

  5. 5

    Sai ki dauko meat pie cutter ki dora ki zuba hadin naman ki,ki fasa kwai ki shafa ma bakin sai ki rufe kiyi tayi har ki gama sai ki samu karamin brush dinki ki shafe shi da kwan

  6. 6

    Sai ki kinna oven din ki yayi zafi kisa ki gasa.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Halimeme
Halimeme @cook_14136483
on
Katsina

Comments

Similar Recipes