Dambun gari

ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
Kano

#Kano state #

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garri
  2. Garin kuli kuli
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Maggi
  6. Garin yaji
  7. Salt
  8. Man gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    A jika garin kwaki da ruwa kadan sai a rufe a barshi ya kumbura

  2. 2

    A yanka albasa tumatur, a aje a gefe

  3. 3

    A hada garin kuli kuli da maggi, salt, garin yaji, a dakesu waje guda

  4. 4

    Sai a dauko jikakken garin kwakin a zuba hadaddan garin kuli kuli a gauraya, a dauko yankakken albasa da tumatir a zuba sai gauraya sai a zuba mai shima a cakuda sosai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
on
Kano
Cooking is my pride
Read more

Comments

Similar Recipes