Awara

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
Zaria City

#kadunastate,awara na dadi da armashi.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

3hrs
5 servings
  1. 4 cupssoya beans,red pepper,scotch bonnet,onion and Ajino,salt to taste,ruwan tsami,then oil for frying

Cooking Instructions

3hrs
  1. 1

    Da farko zaki jika wanken soyarki,na dan lokaci kadan,sai a wanke akai a markada.

  2. 2

    Idan aka markado,sai a adan sanya ruwa kadan a tace.

  3. 3

    Bayan an tace,sai a dora a wuta a barshi ya tafasa.

  4. 4

    Yana tafasowa,sai ayi sauri a zuba ruwan tsamin ta ko 'ina,za'a ga yana dunkulewa.

  5. 5

    Yana gama dunkulewa,sai a samu buhu,arika tsamowa ana zubawa.

  6. 6

    Sai a jajjaga kayan miya,dama shi maggi an riga da an jika shi,sai ki dauko kayan miyar,ki hade da ruwan maggin ki zuba gishiri kadan ki jujjua,sannan a zuba cikin awarar,a jujjuya su hade.

  7. 7

    Daga nan sai,a kulle buhun a danne da dutse abarshi na wani lokaci.Idan ya dannu a daga a yayyanka,sai a soya.Enjoy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
on
Zaria City
Salaha by name,born and bred up in Zaria.I really love cooking, because beauty without high skills of cooking is useless..
Read more

Comments

Similar Recipes