Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Daddawa
  2. Citta
  3. Kanin fari
  4. Citta mai kwaya
  5. Barkono
  6. Crayfish
  7. Mai
  8. Maggi
  9. Gishiri
  10. Farin maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zan hada barkkono da citta da kaanin fari, daa masoro da dadddawa daa kayaan dandanonaa naa bayar a kai min nika

  2. 2

    Sai na samu crayfish dna na gyara shi na wanke da ruwan dumi,

  3. 3

    Sai na dora mai a wuta

  4. 4

    Sannan na barbadeshhi da maggi fari da Star

  5. 5

    Sai na zuba a mannaan na soya

  6. 6

    Idan an kawon nika na sai na dandana naji komai yayi

  7. 7

    Sannan na juye crayfish dna a ciki

  8. 8

    Na jujjuya Ya game ko ina

  9. 9

    Note. Ana son a so saka daaddddawaa da yawa.,baa cika barkono.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer)
on
Kano Nigeria

Comments

Similar Recipes