Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. beef
  2. maggi
  3. ginger
  4. garlic
  5. cloves
  6. garin kuli
  7. daddawa
  8. chilli powder
  9. tomatoes
  10. albasa
  11. veg oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki daka garlic, cloves, chilli, ginger, maggi,daddawa ki hadasu da garin kuli

  2. 2

    Sekisami naman kiyi marinating da spices da seasoning ki aje na 30 mins

  3. 3

    Kishafa oil a jikin naman kiringa sawa acikin garin kuli ki kuma saka mai kina.sake sawa cikin garin kulin

  4. 4

    Bayan kin gama seki saka a oven ki gasa na 40 mins

  5. 5

    Idan yayi seki soka a skewers kisa tumatur da albasa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Comments

Similar Recipes