Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Nama
  2. Kifi
  3. Alayyahu
  4. Yakuwa
  5. Lawashi
  6. Kayan miya
  7. Spices
  8. Manja
  9. Man gyada
  10. Gyadar miya
  11. Albasa
  12. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke namanki tas d busasshen kifinki kisaka albasa d spices dinki d gishiri ki daura a wuta ki sulala

  2. 2

    Ki markada kayan miyanki ki ajiye agefe,ki yanka ganyayyakinki duka,ki daka gyadar miyanki,ki yanka albasanki a maidan dama

  3. 3

    Bayan namanki y sulala saiki juye ki ajiye agefe,ki soya kayan miyarki,bayan y soyu saiki wanke ganyayyakinki ki xuba akan soyayyiyar kayan miyanki kita soyasu har su soyu

  4. 4

    Bayan sun soyu saiki juye sulalen namanki d kifinki akai ki Kara ruwa idan ruwan bai Isa b,kisa spices dinki d dakakkigar gyadanki Sai ki rufeshi na minti biyar

  5. 5

    Saiki sake budewa kisa yankakken albasarki kisake rufewa na minti biyar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI @cook_14233155
on
Gombe
am sameera Annuriii lives in gombe, married nd kidz,cooking is my hubbies
Read more

Comments

Similar Recipes