Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko ki hada flour da turmeric da curry da gishiri ki hadasu guri daya,sai ki fasa kwai kizuba madara,kiyi whisking ya hadu sosai.

  2. 2

    Domin gujewa gudaji,ki tace da rariya.

  3. 3

    Sai ki nemo jarkar minerals ki bula murfinta buli uku,daya a sama biyu a kasa,ki daura pan din suya non stick amma,ki rage wuta zai ki zuba wnaan hadin flour din a jarkar,sai kidinga matsawa kina zubawa a pan din har sai ya yayi kmr haka

  4. 4

    Idan ya dahu yazama babu kullin tasaman sai ki cire ki cigaba da haka harsai kin gama

  5. 5

    Ki nadeta haka

  6. 6
  7. 7
  8. 8

    It taste soo yummy wallahi,check next post for the amazing sauce it goes well with.💖💖💖

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
on
Kano
A serial foodie,home cook,food artist,recipe creator, for more of my Recipes check my Instagram page @Maryaaamah_
Read more

Comments (2)

Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
💖💖💖💖💖awwn thnku,yes nd it is soo ym

Similar Recipes