Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Nama
  2. Kuli
  3. Maggie
  4. Man gyada
  5. Spices
  6. Yaji
  7. Cabbage
  8. Tumatur
  9. Cocumber
  10. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki gyara namanki ki wnkishi tsab saiki a jiye agefe ki daka kuli da daddawa yajinki da mai saiki hda su da spices dinki ki cakuda a naman kiyi marinated dinsa komai yashiga na 30mnt saiki gasa idan bakida oven xaki iya gasawa a garwashi note: karki cikamasa wuta dan xai kone kuma cikinsa baxai nuna ba wuta saisa2 acisa da hadin cabbage

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ibraheem Na,abba
Mrs Ibraheem Na,abba @cook_14347316
on

Comments

Similar Recipes