Ingredients

  1. Macaroni
  2. Tattasai
  3. Taruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Kifi

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tafasa ruwa in ya tafasa sai kisa gishiri kadan ki zuba macaroni ta dahu amma karki bari tayi laushi Sosai, saiki juye kisa wani ruwan kiy mixing saiki juye a colander.

  2. 2

    Tattasai Taruhu albasa xaki gyara kiy blending yayi laushi saiki juye markaden ki a tukunya ki tafasa sai ruwan ya qone kisa Mai Ki soya sosai sannan saiki kawo soyayyen kifin ki ki saka ki sa duk maggi salt curry kiy mixn sannan ki tsaida ruwa kadan kibar miyan ki a low heat kifin ya jiqa saiki sauqe.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Similar Recipes

More Recommended Recipes