Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 1Macaroni
  2. 12Tumatur
  3. 3Albasa
  4. 3Attarugu
  5. Tattsai4
  6. Seasoning
  7. 1/2 cupVegetables oil
  8. Beef 1/2 killo
  9. 3Garlic
  10. Clove1

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki aza ruwa a tukunya ki barshi yayi tausa sai ki dauko macaroni ki ki zuba shi ciki sai ki motsa idan kina son salt kisa ki rufe ki bashi minti 20 yayi sai ki tace

  2. 2

    For the stew zaki aza nama a tukunya ki zuba masa kayan kamshi tare da albasa da curry da seasoning sai ki barshi ya dahu har ya tsane sai ki sauke

  3. 3

    Ki zuba mai a tukunya ki zuba albasa ki barta ta dan fara kamshi sai ki zuba kayan miyar da ki ka markada ki rufe bayan minti goma ki bude ki zuba seasoning da curry ki motsa ki zuba nama ki rufe ki barta ta ida soyuwa sai ci idan ta soyu zaki ga mai ya fito sama

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes

More Recommended Recipes