Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dafa ruwa a tukunya idan yayi zafi kisa macaroni ya dahu sai ki tace kisa a plate

  2. 2

    Ki wanke kayan miyanki ki daura a wuta y tafasa ruwan y dan tsotse sai kisa mai ki fara soyawa,idan y fara kisa maggi da kayan kamshinki sannan ki bari y kara soyuwa,ki yanka albasarki ki wanke sai ki zuba ta dan turaru sannan ki sauke.

  3. 3

    Dakarshe ki zuba miyar akan macaroni din sai aci lfy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰
on
Kano
Fatimah abdullahi riruwai by name, CEO @dg kolis bakery.love made edible 😋
Read more

Similar Recipes