Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupflour
  2. 1/3 cupsugar
  3. 3 tbspbutter
  4. 1egg
  5. 1 tbspyeast
  6. Oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki hada duk ingredients din cikin babban kwano sai ki kwaba da ruwan dumi

  2. 2

    Bayan ki kwaba ki mulkashi sosai sai ki rufe da leda ki aje cikin rana ko wuri mai zafi ya tashi

  3. 3

    Bayan ya tashi ki kiyi rolling dinshi kiyi cutting dinshi shape din doughnut sai kuma ki rufe ya kara tashi

  4. 4

    Kiaza mai yayi zafi ki soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
saratu
saratu @cook_14127885
on

Comments

Similar Recipes