Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Gyada
  2. Shinkafa
  3. Madara
  4. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki soya gyada amarkado miki, ki tashe.

  2. 2

    Ki daura kan wuta ki zuba sugar, ki dibi shinkafa ki wanke Kadan kamar cikin hannunki ki zuba acikin tukunyar.

  3. 3

    Amma kar kiyi misa da tukunyar ki Dan kada tayi bori.

  4. 4

    Idan ya Dan yi kauri sai ki kada madara da Dan kauri sai ki daure kununki da shi. shikenan

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Fateen
Fateen @Fteenabkr277
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes