Danwake

ummy b mahmoud @cook_14311642
Cooking Instructions
- 1
Na tankade flour a bowl, nasa kuka,nasa ruwan kanwa na kwaba ya hade jikinsa na ajiye gefe
- 2
Na Dora ruwa akan wuta ya tafasa na rinqa debo hadin INA sawa daidai qirman da nakeso inayi INA juyawa, Dana qama na rufe ya tafaso sau biyu na kwashe nasa a ruwan sanyi
- 3
Na kwashe a kwano nasa soyayyen manja,yaji,tomato,onion and cucumber
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar -
Dumpling (Dan wake) Dumpling (Dan wake)
It's yummy!!!the most tasty and delicious dumpling i'hv ever tasted Azzahra Cuisine -
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi
Wake da shinkafa is my favourite food M's Treat And Confectionery -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6708981
Comments