Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Taliya
  2. Kayan miya
  3. Albasa
  4. Maii
  5. Seasoning
  6. Spice

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki markada kayan miyanki Sai ki daura Mai awuta kisoya kayan miyan ya soyu

  2. 2

    Kidafa taliyarki da gishiri ki juye acolander ki ajiye a gefe

  3. 3

    Kisa ruwa kadan sannan kisa seasoning da spices dinki,ki barshi na minti biyar saiki sauki

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI @cook_14233155
on
Gombe
am sameera Annuriii lives in gombe, married nd kidz,cooking is my hubbies
Read more

Comments

Similar Recipes