Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Sugar and brown sugar
  2. Cinnamon powder
  3. Milk evaporated
  4. For the glazing
  5. Whipping cream
  6. Icing sugar
  7. Milk
  8. Flour
  9. Yeast
  10. Egg n so on

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko dai xaki xuba yeast dinki 1 tsp a lukewarm,sai kiyi adding sugar 1 tsp a ciki sbd ki gane yeast din mai kyau ne,sai ki xo ki samu bowl ki hada wet ingredients dinki sai kiyi adding yeast ki juya sosai,sai ki dauki flour dinki kina xubawa kina juyawa har sai yayi making dough,sai ki rufe shi da Dan towel haka mai kyau ki barshi for 30mint.

  2. 2

    Kiyi melting din butter 3tbs ki ajiye a gefe,sai kixo ki dauko dough dinki xaki ga ya kumbura sai kiyi kneading dinshi ki xuba flour a chopping board sai ki fadada dough dinki gaba dayanshi sosai kamar a picx din nan

  3. 3

    Sai ki shafa butter

  4. 4

    Sai ki dauko normal sugar ki bar bada akai,da brown,sai cinnamon shima ki barbade shi akansu sai kixo kiyi rolling dinshi gaba daya kina yi kina tightinging dinshi har ki kai karshe

  5. 5

    Sai ki dauko knife dinki ki yanka shi sai ki saka butter a tray din gashi,sai ki jera su ki rufe ki bashi 30mint sai ki gasa

  6. 6

    Idan ya huce sai kiyi glazing dinshi,ki samu madara tagari ki xuba kamar 2tbs ki damata da Kauri,sai ki saka icing cream 1tsp da whipping cream kiyi mixing din su sosai sai ki Kara ruwa ya Dan saki haka,kar ki mai dashi tsolo fa sai kiyi kamar yadda yake a picz

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
yasmeen
yasmeen @Marhan1214
on
Kano
love cooking I like making delicious
Read more

Comments (3)

Similar Recipes