Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Semovita
  2. Garin tamba
  3. Fish
  4. Dry okro
  5. Pepper
  6. Onion
  7. Spices
  8. Seasoning
  9. Palm oil
  10. Yajin daddawa
  11. Man shanu

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki Dora ruwa a wuta inya tafasa saikiyi talge ki barshi ya dahu inya dahu saiki tukashi ki sake rufewa ki rage wutan ki barshi ya turara saiki kwashe

  2. 2

    Ki gratin attaruhunki ki soya da manja saiki tsaida ruwa ki wanke kifinki ki saka ciki ki yanka albasa kanana saiki zuba ciki kisa maggi,salt thyme dinki saiki barshi ya dahu inyayi saiki kada kubewarki saiki barshi ya dahu sai a kashe in zaa ci sai asa man shanu da yajin daddawa

  3. 3

    T/pap; zaki daura ruwa kafin ya tfasa saiki hada tamba da ruwa ba mai duminba.Wanda kika Dora Lima inya tafasa saiki zuba akai kamar yanda zaki dama koko inkin dama saiki zuba madara da sugar saiki juya asha

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

The- Scrumptious Palace
on
Kano/Abuja

Similar Recipes

More Recommended Recipes