Edit recipe
See report
Share

Ingredients

45mins
  1. Wake
  2. Kayan miya
  3. Manja
  4. Man gyada
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Curry
  8. Lawashi

Cooking Instructions

45mins
  1. 1

    Da farko xaki wanke wake ki rege ki bar ya dan jiqa

  2. 2

    Idan ya jiqa sai ki zuba kayan miya kikai a markado

  3. 3

    Idan an markada sai ki zuba manja da man gyada ki zuba Maggi da curry da salt ki gauraya shi

  4. 4

    Ki samu gwangwanayen ki ki zuba mai ki shashshafa sai ki zuba qullin alalen

  5. 5

    Ki daura tukunya a wuta ki zuba ruwa sai ki kifa murfin tukunya a ciki sai ki jejjera gwangwanin alalen ki rufe saman tukunyan da leda sai kisa murfin tukunyan ki rufe

  6. 6

    Ki bar shi ya nuna for kaman 45minutes,shike nan ta gamu sai ci

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Hasana Abubakar Adam (Maherz Kitchen)
Hasana Abubakar Adam (Maherz Kitchen) @maherzkitchen
😋 mouth watery... Wow😘. Thanks for the recipe💖

Written by

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
on
Bauchi
cooking is my style
Read more

Similar Recipes