Ingredients

  1. 5 cupsflour
  2. Kuka
  3. Ruwan kanwa
  4. Ruwa
  5. Mai
  6. Yaji
  7. Maggi
  8. Lettuce,tomato,albasa,green pepper

Cooking Instructions

  1. 1

    A tankade flour a roba,sai a zuba mishi kuka a gauraya,à saka ruwan kanwa à gauraya shi,sai a zuba ruwa ana gaurayawa har yayi kaurin da akeso.

  2. 2

    Sai a saka ruwa akan wuta idan ya tafasa sai ana diba kaman ball ana sakawa a ruwan har a gama duka sai a bashi like 15 minutes ya nuna sai a kwashe a dauraye da ruwa sai a tsame shi.

  3. 3

    A zuba shi acikin kwano ko roba sai a zuba mai akai à saka maggi da yaji sai a zuba lettuce dasu tomatoes sai ci 😋

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments (2)

Written by

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
on
Suleja

Similar Recipes

More Recommended Recipes