Share

Ingredients

  1. 1 cupflour
  2. 1/2 lmilk
  3. 4eggs
  4. 2 tbspbutter
  5. Olive
  6. Meat
  7. Salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki saka flour ki a cikin roba se ki saka eggs

  2. 2

    Sanan ki saka butter dinki se ki dan jujuya su

  3. 3

    Ki saka gishiri sanan ki saka madarar ki se ki jujuya

  4. 4

    Zaki samu abun suyar wainar kwai wanda baya kamu se ki samu ludayi kina zubawa har yayi ba se yayi ja ba kuma bayada wuyar dahuwa

  5. 5

    Se ki gyara naman ki dafa shi ki saka maggi spices har ya dahu

  6. 6

    Ki ringa sawa cikin crepe kina nadewa kamar spring rolls se ki saka olive a toothpick kina sa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Lally_Deli_Cooks
Lally_Deli_Cooks @cook_14485083
on
Kano/Nigeria

Comments

Similar Recipes