Tuwon masara da miyar alayyahu

Maryerm khamis
Maryerm khamis @cook_15360042

#Zamfara state

Tuwon masara da miyar alayyahu

#Zamfara state

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garin masara
  2. Alayyahu
  3. Maggi
  4. Salt
  5. Oil
  6. Tarugu
  7. Tattasai
  8. Branded kayan kamshi
  9. Spicy ginger

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisa ruwan xafi sutafasa.

  2. 2

    Saiki samu kwano kixuba garin masarar rabi kisa ruwa ki kwaba.

  3. 3

    Saiki xuba cikim tafasasshin ruwan xafi kiyi talge,

  4. 4

    Saiki rufe tukunya ki barshi ya dahu,bayan yayi saiki dauko sauran garin,

  5. 5

    Kina xubawa kadan kina tukawa haryayi kabri, saikisa ruwa kadan saiki rufe tukunyar danya sulala, bayan haka saiki tuke ki kwashe

  6. 6

    Zaki soya manja tareda tarugu da tattasai. Bayan sun soyu,sai kizuba ruwa.sannan sai kisa maggi,salt da km spicy ginger,da kuma nama ki rufe ya tafasa kamar 20mnt. Sannan sai ki zuba allayahu ki motsa,ki rufe tukunya ya dahu kamar 10mnt.serve and enjoy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Maryerm khamis
Maryerm khamis @cook_15360042
on

Similar Recipes