Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Salt
  3. Oil
  4. Cabbage
  5. 4Tattasai
  6. 2Albasa
  7. Kayan dandano

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere doyarki kiyankata kamar yankan chips sai sirara Sai kasaka oil akan pan dinki na soya idan yayi zafi sai kisaka salt acikin doyarki kisoyata kamar yadda ake yin chips idan yasoyu kikwashe ki ajiye agefe

  2. 2

    Zaki jajjaga Attarugu ki yanka Albasa manya da cabbage dinki

  3. 3

    Kisa oil kisoya su Attarugunki da Albasa basai yasoyu sosaiba kamar yadda zakiyi soups saikisa cabbage dinki dakayan dandanonki

  4. 4

    Idan yayi saiki dauko doyarki dakika soya saiki zuba acikin hadin soups dinki kigauraya kidan bashi 5mint sai ki sauqi aci.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kh@deejart Mb Shanu
on
Gombe State

Comments

Similar Recipes