Jollop rice and taliya

maman abdul
maman abdul @cook_15067836

Jollop rice and taliya

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa kiyi per boiled
  2. Maggi tarugu da albasa da tattasai
  3. Mai
  4. Taliya
  5. Sauce
  6. Kifi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki soya mai kisa kayan miya idan sun soyu kisa ruwa dai dai kisa maggi da kayan kamshi kisa shinkafar da taliya da kifi saiki bari ta Nina

  2. 2

    Idan zakici kisa sauce ko stew aci dadi lafiya

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
maman abdul
maman abdul @cook_15067836
on

Comments

Similar Recipes