Ingredients

  1. 3 cupsflour
  2. 1/3 cupsugar
  3. 1 table spoonyeast
  4. 3 table spoonmilk
  5. 1 teaspoonvanilla flavor (optional)
  6. 1egg
  7. 2 table spoonbutter
  8. 1/4 teaspoonbaking powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki rumi dumi ki juye yeast dinki da sugar ya narke, saiki hada baking powder da flour da madara kiy mixing

  2. 2

    Zaki juye ruwan yeast din kisa flavor a ciki da qwai ki kwaba sannan kisa butter ki murza sosai saikinji yayi laushi

  3. 3

    Sannan saiki sa leda ki rufe shi ki barshi zuwa 1 hour, bayan kin fito dashi zakiga yayi doubling size dinshi

  4. 4

    Da ganan zaki dauko shi ki barbada flour wurin da zakiy kneading dinsa saiki ta kneading sosai sai kinga ya hade yayi laushi

  5. 5

    Zaki yanka shi into 7 saiki dauko kowanne daya ki murza shi da tsawo kina nade shi kamar nadin alkaki,

  6. 6

    Saiki shafa ma keanon gashin ki butter ki jerasu kamar haka👇

  7. 7

    Sai kisa murfi ko kitchen towel mai tsafta ki sake rufe shi zuwa 1 hour inkin dauko zaki ga ya tashi fiye da yadda kika rufe👇

  8. 8

    Daganan saiki fasa qwai ki cire yolk din saiki sa pastry brush ki shafe saman bread dinki da egg white din, sannan ki kunna oven yayi zafi like 20 minutes saiki bar wutar qasar kisaka bread din ciki, bayan ya gasu saiki kunna ta sama ki barshi Saman bread din yayi jaa sannan ki cire, zakiy melting butter kadan saiki shafa a saman bread din zai qara laushi.

  9. 9

    Sannan ki barshi ya huce kapin ki saka shi leda ga yadda yayi👇

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Similar Recipes

More Recommended Recipes