Cooking Instructions
- 1
Zaki juye ruwan dumin a bowl saiki hada madara sugar and yeast ki juye ciki ki mixing ki barshi zuwa minti biyar ya narke, saiki kada Qwai ki juye akai shima, kisa flavor shima kiy mixing ki juye melted butter din kiy mixing.
- 2
Zaki tankade flour ki hada da baking powder da salt kiy mixing saiki dauko bowl din dakika hada ruwan sugar din kina barbada flour Kina mixing saita shige cikin ruwan qwai daban sugar din gaba daya, sannan saiki transfer din kwabin ki xuwa tray ko abin da zaki bugashi akai kiy ta kneading sai kinga ya hade yayi laushi saiki sa a abu mai murfi daxai rufe sosai ki sa wuri mai dumi ki barshi ya tashi zuwa awa daya.
- 3
Zaki dauko shi saiki sake kneadn Sosai sannan saiki yanka gida bakwai Ki mulmula kowanne saiki jera su a kwanon gashi kamar yadda suke ajere a pic
- 4
Saiki saka ruwan farin qwai banda qwanduwar, saiki saka pastry brush ki shafe saman bread din da ruwan qwai din ki barbada ridin ki a saman Inkin gama saiki kunna oven yayi zafi saiki saka kwanon gashin ki kunna wutar qasa in ya kusa gasuwa sai ki kunna na sama in ya gasu yadda kikeso basai yayi nawa jaa Sosai ba sai ki Cire shikenan.
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Pita bread


Cinnamon Raisin Bread


Bread Cones!


Bread


Toast bread


French sweet bread


Machine white bread


Mini Chocolate Bread Sticks


Bread


Sesame bread


Raisin bread


Fluffy Milk Bread 🍞


Naan bread


Twisted Egg Bread


Chawarma bread !


Walnut bread


Raisin bread/semmel


Mix Choco Bread


Pull Apart Bread


Easy bread 🤗


Homemade white bread


Braided Bread


Easy bread rolls


Honey Oatmeal Whole Wheat Slab Bread


Chicken bread


Hamburger 🍔 Bread


Honey Wheat Bread


Cinnamon Swirl Bread with Raisins


Sweet Bread Rolls


Chocolate filling Pull apart bread

Comments