Macaroni jolop

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Yamin dadi sosai gaskiya

Macaroni jolop

Yamin dadi sosai gaskiya

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Macaroni
  2. Albasa, attaruku, tattase, tomatar kadan
  3. Tafarnuwa, maggi da su curry
  4. Busheshen kifi
  5. Mai da manja
  6. Da kayan kanshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ki jajjaga kayan miyan ki ki aje a gefe sai ki yanka albasan ki kanana da ta farnuwa kisa mai a tukunya kisa manja ki soya albasan

  2. 2

    Sai kisa kayan miyan a kai kiyi ta soyawa kisa maggi da kayan kanshi

  3. 3

    Toh daman kin gyara kifinki a gefe sai kisa a cikin kayan miyan ki soya sai kisan ruwa daidai wadda zai isheki sai ki kara sa maggi da gishiri da kayan kanshi

  4. 4

    In ya taffasa sai kisa makaroni toh fa yar uwa in ya dahu sai ci aci dadi lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
on
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Read more

Comments

Similar Recipes