Share

Ingredients

  1. Rama
  2. Albasa
  3. Tattasai
  4. Tumatur

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu na ko kaza se ki tafasa ta sannan ki nika kayan miyan ki kamar yadda zakiyi miyan yakuwa idan rama dan yace to seki wanke ki yayyanka ta in busassace zaki mutsutsuka tayi kanana se ki dan jikata kamar awa daya in kinsoya ksyan miyanki hade da nama ko kaza se ki kawo raman kisa se kisa ruwa yayi ta tafasa in yanun se ki samu mar ka daden kyada ki damata ki juye cikin miyan bayan yan mintuna se ki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman fuad Adamawa State
on

Comments

Similar Recipes