Danbun tsakin masara

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#kanogoldenapron#danbu akwai dadi,zaki iya ci da yaji kokiyi yar miyar albasa kiyi zobo mai sanyi

Danbun tsakin masara

#kanogoldenapron#danbu akwai dadi,zaki iya ci da yaji kokiyi yar miyar albasa kiyi zobo mai sanyi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsaki
  2. Zogale
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Gyada
  7. Sinadarin dandano

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke tsakinki tas sannan ki turarashi yadanganta da abinda kke turare dashi karya turaru sosai saiki sauke

  2. 2

    Zaki gyara zogalenki kisamai ruwan zafi ki wankeshi,ki jajjaka attaru ki yanka albasa kidan daka gyada sama sama saiki zuba akan turaren tsakinki

  3. 3

    Kisa sinadarin dandano da mai ki jujjuya ki kara dorashi akan wuta ki turara komai yashige jikinsa yai laushi sosai saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
on

Comments

Similar Recipes