Danbun couscous with plaintain sauce And cabbage

3 cooks are planning to make this
Abidaaah's Kee
Abidaaah's Kee @m08163600400
Plateau
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 1 packcouscous
  2. Kayan miya
  3. Cabbage
  4. Carrot
  5. Green pepper
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Veg.oil
  9. Plaintain
  10. Hot water
  11. Kafi ogu

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki jajaga kayan miyan ki sai ki suya su da maggi na curry sannan ki sai tafasa ruwan zafi sai ki juye couscous naki a bowl ko rubba sannan sai ki sai Onions naki

  2. 2

    Sannan ki sa ruwa akan wuta sai ki zuba ruwan zafi ki da kafi Ogun ki da green pepper ki ki rufi ki sai ki zuba. A kwanlanda ki daura akan wuta ki rufe 4 30min

  3. 3

    For the sauce sai ki suya plantain naki saki suya kaya miya da maggi sannan ki sai masa cabbage naki da carrots ki hada da suyayin plantain naki

  4. 4

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Abidaaah's Kee
Abidaaah's Kee @m08163600400
on
Plateau

Similar Recipes

More Recommended Recipes