Couscous with vegetables sauce

maimz cuisine
maimz cuisine @cook_14352740
Kano state
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a tukunya daidai yanda kike son yawan couscous dinki but mind you couscous baya son ruwa sosai, in ya tafasa sai kidan riga mai kadan a cikin ruwan sai ki zuba couscous dinki sai ki juya sai ki sauke shi a wuta ki barshi yadan yi minti daya haka. Sai ki kwashe

  2. 2

    Zaki saka mai a tukunya ki dan soya onion da pepper dinki sai ki dauko cabbage da peas da carrot sai ki zuba a ciki sai rage wuta ki rufe ki barshi yayi minti biyu nayan nan sai ki bude zakiga yafara fitar ruwa then sai ki saka seasoning da namanki wanda dama kin riga kin dafa then sai ki barshi ya dan kara some minutes sai ki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maimz cuisine
maimz cuisine @cook_14352740
on
Kano state
maimunatou 😍 cooking is my favorite ~~
Read more

Comments

Similar Recipes