Potato and meatballs sauce

Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
Kano

Wannan miya na dankali da kwallon nama yanada dadi sosai kuma zaka iya cin shi da kowane irin abinci

Potato and meatballs sauce

Wannan miya na dankali da kwallon nama yanada dadi sosai kuma zaka iya cin shi da kowane irin abinci

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

3 servings
  1. Nikakken nama
  2. Dankali
  3. Spices da seasoning
  4. Kayan miya(tumatur,tattasai,albasa,attaruhu
  5. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba nikakken nama a bowl saiki yanka albasa kisa maggi da tafarnuwa da paprika saiki juya ki dinga dunkulewa kamar ball

  2. 2

    Saiki zuba mai a kasko ki soya idan ya soyu saiki kwashe

  3. 3

    Zaki yi grating kayan miya ki zuba a tukunya ki fere dankali ki yanka ki zuba acikin kayan miyar ki zuba ruwa kadan ki rufe ki barshi ya dahu har dankalin yayi laushi saiki zuba mai kisa spices da seasoning dinki masu dadi saiki zuba naman da kika soya ki juya saiki yanka lawashi ki zuba ki juya mintina kadan saiki sauke

  4. 4

    Zaki iya ci da shinkafa ko taliya ko doya ko bread

  5. 5

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
on
Kano

Comments

Similar Recipes