Fried fish with veggies

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fish, cabbage,green pepper, onions, scotch bonnet, groundnut oil
  2. Garlic n Maggi cubes n onga, dried ginger
  3. Lemon tsami,salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly na wanke kifin da lemon tsami na tsane a colander na barbade salt a Kai bayan ya tsane na daura Mai a pan da yayi zafi nayi frying fish din har ya soyu amman ba kayo ba.

  2. 2

    Nayi slicing su cabbage, onions n green pepper. Nai greating scotch bonnet. Na zuba Lil oil a pan na zuba greated tarugu da ya fara soyuwa na kawo su cabbage na zuba Ina juyawa sai da su Kai laushi na zuba su Maggi da curry na juya suka shiga jikin su, sai na kawo soyayyen kifin na zuba na jujjuya.

  3. 3

    Za a iya ci da jallof Rice,dambun rice,fried rice, jallof din taliya d.s.s

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
on
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Read more

Comments

Similar Recipes