Cooking Instructions
- 1
A hada flour da maggi da gishiri da yeast se a kwaba shi yayi tauri..kwabin cincin...
- 2
Se a ajiyeahi a rana ya tashi sannan a dauko shi a mulmulashi irin wannan shape din sannan a koma maidashi rana ya koma tashi
- 3
Kafinnan kin yanka albasanki kanana kanana kin wanke kin ajiyeshi..se ki dauko kwabin a dinga sakawa cikin mai ana soyawa har ya soyu..se ki zuba yaji a saman ka cakude da albasar..shikenan se ci
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8404832
Comments