Peppered fish

Fatima Zannah
Fatima Zannah @cook_14351250
Maiduguri

Na dafawa family na ne na bude baki kuma sunji dadinsa

Peppered fish

Na dafawa family na ne na bude baki kuma sunji dadinsa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

10mins
  1. Danyen kifi
  2. Albasa
  3. Attarugu
  4. Maggi da onga
  5. Mai
  6. Curry
  7. Ruwa kadan

Cooking Instructions

10mins
  1. 1

    Zaki wanke danyar kifi,ki aje Ya sha iska

  2. 2

    Sai ki soya kifin

  3. 3

    Zaki daura mai kadan kan wuta, kiyi slicing na Albasa

  4. 4

    Idan ya Dan Fara soyuwa,sai Ki zuba jajjagen Albasa da attarugu akai

  5. 5

    Sai zuba Maggi, onga,curry,da ruwa kadan

  6. 6

    Bayan ya soyu,sai ki dibe Rabin sauce in Ki aje gefe

  7. 7

    Sai ki zuba soyyayen kifin kan sauce na kan wutan,ki kuma juye raguwar sauce in akai

  8. 8

    Zaki barshi yayi Kaman 5mins sai ki sauke

  9. 9

    Ana iya chi da soyyayen dankalin Turawa ko shinkafa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zannah
Fatima Zannah @cook_14351250
on
Maiduguri

Comments

Similar Recipes