Jallop spaghetti with carrot

Ummu Arief
Ummu Arief @cook_13921696
Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Na wanke tarugu da albasha nayi grettin nadora Mai a wuta yayi zafi nazuba Wann tarugun d albasar nayanka carrot bayan sunsoyu na zuba carrot Shima nakawo ruwa nazubah yatafasa nazuba su Maggi

  2. 2

    Nazuba lawashin Albasa Nazuba taliyata ga inda na zuba najijjuya na rufe yadahu na sauke Abincina Abin Alfaharina Baki ba nama Amma yayi Dadi iyalinama sunyaba 😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Arief
Ummu Arief @cook_13921696
on

Comments

Similar Recipes