Stir fry cous cous

muazat_a
muazat_a @cook_14135016
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cous cous
  2. Mai, Maggi,spices
  3. Attaruhu,Tumatir,Albasa,peace,carrot nd green beans

Cooking Instructions

  1. 1

    Kixuba cous cous dinki a bowl, ki xuba masa ruwan xafi dae dae ki rufe shi for some minutes

  2. 2

    Ki jajjaga kayan miyanki, ki yanka green beans da carrot da albasa dinki ki ajiye a gefe

  3. 3

    Kisamu tukunyarki ko kuma fry pan wanda dae kikeso ki xuba manki kisoya kixuba kayan miyanki,maggi,spices da kuma kayan vegetable dinki

  4. 4

    Kisoyasu su sama sama, sae kixo ki xuba cous cous dinki wanda kika jiqashi da ruwan xafi, sae ki jujjuya idan kinga kamar babu ruwa xaki iya qara ruwan xafi kadan aciki bayan y turaru sae ki sauke kixuba a food flask ko kuma plate sae kuma ci😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
muazat_a
muazat_a @cook_14135016
on

Comments

Similar Recipes