Miyar wake2

Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
Kano

iyalina najin dadin tuwon shinkafa d wannan miyar

Miyar wake2

iyalina najin dadin tuwon shinkafa d wannan miyar

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake nayi mafani d ja
  2. Nama
  3. Attaruhu d tumatir
  4. Albassa d alayyahu
  5. Manja
  6. Maggi d spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dora namanki a wuta karkisamasa ruwa idan yafara dahuwa Ruwan jikinshi y kusa qafewa seki wanke wakenki kizuba

  2. 2

    Idan y kusa dahuwa seki suba siyayyen manjanki d markadaden attaruhunki d tumatir kijuya

  3. 3

    Kibarsu su qarasa dahuwa tare idan yarage 5mnt kisauke seki zuba yankakken alayyahunki d albassarki, kisa maggi d spices ji juya

  4. 4

    Idan yayi seki sauke. Aci lafiya

  5. 5

    NOTE:- idan zaki zuba WKen zaki qara ruwan dumi,sannan idan kikazo zuba alayyahu d spices inkinga miyan bemiki daidai b zaki iya qara ruwa kadan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
on
Kano

Comments

Similar Recipes