Cake din kwakwa me kala

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
  1. fulawa
  2. Kala,ta abinci
  3. Kwai
  4. Sukari
  5. Ruwan kwakwa
  6. Kwakwa gogaggiya
  7. Bota
  8. Bakar hoda

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Farko xaki samu kwanon ki ki saka,butter da,sugar yanda kike so ki bugasu sosae kamar dae na yin cake da bari daya xakiyi idan kika fara da dama to da,dama xakiyi tayi in da hagu ne ma hka Se kinji sukarin ya,fara narkewa kuma bota,din ta,zama fara seki fasa kwai ki xuba ki kara bugawa da,bangare daya dai seki zuba ruwan kwakwar ki bada yawa va ki xuba gogaggiyar kwakwar ki da kika bare bayan kika goga ki juya,ki xuba fulawa da bakar hoda da kalar abinci yar kadan ki juya kin gama hadawa

  2. 2

    Bayan kin gama kwabin cake dinki seki kunna oven dinki ki dakko abunda xaki gasa a ciki ki shafa bota kuma ki dan barbada fulaawa a ciki se ki xuba kwabin ki ki gasa a kan 200% na 35 zuwa 40 minti shikkenan kin gama aci dadee lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
rannar
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes