Indomie with minced meat

zainab lawan
zainab lawan @cook_17466958

I

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Attaruhu
  2. Indomie
  3. Minced meat
  4. Maggie
  5. Albasa
  6. Citta
  7. Tafarnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Na samu minced meat nasa albasa tafarnuwa da citta da Maggie na dora akan wuta ina juyawa harya silala

  2. 2

    Nasa tukunya akan wuta na kawo jajjagen attaruhu da albasa da dan mae nasa nasa ruwa na rufe ya tafasa

  3. 3

    Na kawo indomie da Maggie da minced meat nasa na barshi ya dahu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab lawan
zainab lawan @cook_17466958
on

Comments

Similar Recipes