Gireba ainihin hoton girkin

Gireba

Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
Kano

Kai gireba kayan dadi

Gireba

Kai gireba kayan dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Rabin kwano
  2. Butter simas1
  3. Madarar Gari gwangwani1
  4. Sugar gwangwani 2
  5. Ridi soyayye
  6. Mai gwangwani 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaa nuka sugar,atankade flour ahada flour,sugar,madara,butter,ajuya sosai har butter ya hade da flour.

  2. 2

    Sannan azuba man kulli akwaba adauko baking Tray adauko ludayi azuba ridi sai azuba kwabin asa hannu adanna asannan akwakwkwafe akan baking tray haka za aitayi har agama gerawa.

  3. 3

    Akunna oven wutar Sama da kasa arufe yayi Zafi, sai asa gireba tagasu Idan tayi zaaji kamshi natashi zati ja sai aci da shayi ko lemo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes