Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Sikari
  3. Citta
  4. Kaninfari
  5. Cucumber
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke tsamiya tare da citta da kaninfari a Dora a wuta tare da ruwa a dafa sosai

  2. 2

    A tace abarshi ya huce

  3. 3

    A markada cucumber a zuba akan ruwan tsamiya a juya

  4. 4

    Asaka sukari da kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hufaz Snacks And More
rannar
Kano
I really love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes