Awara

Rayuwar makaranta dadi wlh🤣💃🥰 abubuwa dayawa zakayi a mkrnta amma a gida bazakayi ba I love school life wlh🤣😂💃, wato da yarona yaga ina yin wannan abu sai cewa yayi "laaa mommy yau kuma irin abun mu kikeyi"😂🤣 kawai n tintsire d dariya wlh yau dai alhamdulillah mun yi nishadi💃😂💃 thanks u cookpad 🥰💃 #oldschool
Awara
Rayuwar makaranta dadi wlh🤣💃🥰 abubuwa dayawa zakayi a mkrnta amma a gida bazakayi ba I love school life wlh🤣😂💃, wato da yarona yaga ina yin wannan abu sai cewa yayi "laaa mommy yau kuma irin abun mu kikeyi"😂🤣 kawai n tintsire d dariya wlh yau dai alhamdulillah mun yi nishadi💃😂💃 thanks u cookpad 🥰💃 #oldschool
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki saka awara a leda, kisa albasa da yaji
- 2
Ki dagargaza shi ki kulle
- 3
Saiki bulla ledar aci dadi lpya 🥰💃
- 4
Rayuwar makaranta dadi 🥰💃🥰
Similar Recipes
-
-
-
Baked tofu (Gashashshiyar awara)
Basu yarda dani ba a lokacin dana kai musu ita sukaci sunji dadinta sosai sbd daman suna son awara sosai bance musu baked bane sai da suka gama cinyewa aikuwa ina fada musu cemin sukayi saikace a shirin cartoon 😂😂😂 sun yrda dg karshe har sukamin addu'a sosai naji dadi d irin addu'o'in su #@my family Sam's Kitchen -
-
Awara
#Old School# sanda Ina secondary School har duka, ake Yi Mana sabuda munfita daga school siyo awarar lamura 😹Kuma kullum se muje siya Kuma kullum se an dake mu, sabuda tsabar son awara da muke Yi nida friends Dina 💑 Halima Maihula kabir -
-
Peppered awara
Dadi Kam baa magana sai wanda yaci 🤣😂 hello my Cookpad Fam 💓 2 days hope kuna lfya Ina miqa gaisuwata gareku dafatan na sameku lfya 😍#yclass Sam's Kitchen -
Paten wake da Gari
Paten nan na tuna mini lokachin da muna secondary school a FGC sokoto a shekarar 1990 zuwa 1996Duk da cewa lokakachin ban cika son shi ba ashe na makaranta dadi ne beda 🤣🤣 yanzu kam mun gyara shi. Jamila Ibrahim Tunau -
Wainar rogo
A da banacin sa Amma ynz I'm a fan of awarar rogo bcoz my kids love it🥰🥰🥰🥰ND I love Dem🥰🥰🥰 Raheemandaddy -
Lamba
#skg wannan itace lamba nasan dayawa basu santaba abincin karekare ne Yan garin mu 🥰🤩 potiskum💃Salma Adamu
-
-
-
-
-
Dambun awara
#Iftarricipecontest,wannan wata hanya ce ta sarrafa awara,domin yin IFTAR cikin nishadi. Salwise's Kitchen -
-
-
Gasassun kaji masu tsinke da tumatar da albasa
Wannan gashi yanada sauki baya bukatan abubuwa dayawa ummu tareeq -
-
Awara with egg source
Inason yin girki sabida yanasani nishadi musamman in nadafa yan uwana sukaci sukaji dadiRukys Kitchen
-
Potatoes finger
Alhamdulillah for everything 🥰🤩 breakfast idea 💃 bismillahn ku dukka 😍 Sam's Kitchen -
Dan malele
Yinsa yana sawa intuna abubuwa d dama musamman rayuwar secondary school. Taste De Excellent -
Wake da shinkafa da Mai da yaji da salad
Wake dashinkafa yakada Mai goyo dandanta na kuka sunanasa...........😂😂💃💃💃 ummu tareeq -
-
Jollof din shinkafa, dankalin turawa da Naman kaza
Shinkafa da dadi .....wlh yanada dadi,💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃 ummu tareeq -
-
Awara ta musamman
Wannan hadin yanada dadi alpkacin buda baki ko a gurin sahur, iyalina sunfi bukatarsa a lokacin sahur. #sahurricipecontest Meenat Kitchen -
GERO DA WAKE(chachchanga)
#oldschool damuna school kusan kullum se mun sayi chachchanga munajin dadinta sosai Amma ynxu see a jima baka ciba har kana kwadayintaNetwork ya hanani Post se yau nasamu yyi😴😴 Zulaiha Adamu Musa -
Awara 2020
Inason awara sosai, ina cin shi ko ba'a soya ba, kuma ina son shi musammam idan aka mishi irin wannan suyar.#2020food #cookpadnaija HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
Awara pie
Shi waken suya Yana qara lafiya a jiki sannan gashi an sarrafashi da kwai. Wata miyar sai a makwafta. Walies Cuisine
More Recipes
sharhai (11)